Ali Nuhu na murnar Zagayowar Ranar Haihuwarshi
Ali Nuhu na murnar Zagayowar Ranar Haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa,Ali Nuhu, Sarki na murnar zagayowar ranar haihuwarshi.   Abokan aikinshi da dama irinsu, Adam A. Zango, Maryam B...

Read more »

Cikin sauki zan je kotu akan maganar cireni sarki kuma inyi nasara amma na hakura>>Sarki Sanusi II
Cikin sauki zan je kotu akan maganar cireni sarki kuma inyi nasara amma na hakura>>Sarki Sanusi II

Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa wasikar da aka aika mai ta cewa an saukeshi daga mukamin sarkin Kano daga gidan Gwamn...

Read more »

Kalli Yadda Allah Ya Turo Wasu Tantabaru Ranar Jumaa Sukayi Dawafi Bayan Anhana Mutane Sabida Corona
Kalli Yadda Allah Ya Turo Wasu Tantabaru Ranar Jumaa Sukayi Dawafi Bayan Anhana Mutane Sabida Corona

via

Read more »

MUSIC : Muhammad Melery - Kama Gwaninka
MUSIC : Muhammad Melery - Kama Gwaninka

Wannan wata sabuwa wace wanda shahararren matashin mawakin nan mai suna Muhammad Melery ya rera mai suna ' Kama Gwaninka'. Waka...

Read more »

Wanda yayi nasara a gasar kamun kifi ta Argungu ya samu kyautar Miliyan 10, Motoci 2 da Kujerun Hajji 2
Wanda yayi nasara a gasar kamun kifi ta Argungu ya samu kyautar Miliyan 10, Motoci 2 da Kujerun Hajji 2

Mutumin da yayi nasara a gasar Kamun kifi ta Argungu da aka yi a jihar Kebbi, Malam Abubakar Ya’u wanda ya fito daga karamar hukukar Augie n...

Read more »

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Rage Farashin Litar Man Fetur
Gwamnatin Nijeriya Za Ta Rage Farashin Litar Man Fetur

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta fara tuntubar masu ruwa da tsaki a niyyarta ta rage farashin litar man fetur sakamakon karyewar darajar...

Read more »

Wasu Masuntan da suka halarci bikin Kamun Kifin Argungu sun yi hadari
Wasu Masuntan da suka halarci bikin Kamun Kifin Argungu sun yi hadari

Wasu Masunta Sun Gamu Da Mummunan Hadari Bayan Kammala Gasar Kamun Kifi A Argungu.   Wasu masunta sun gamu da hadarin mota akan hanyar su ...

Read more »

Wani Mutum Ya Fitar Da Hotunan Kubura Dako Tsirara Da Tayi Aboye
Wani Mutum Ya Fitar Da Hotunan Kubura Dako Tsirara Da Tayi Aboye

Jaruma kubura Dako Tafutar Da Hotunan Tsuraici Bayan Dadewa Ba aji Ta a Hausa Film Ba Tsohuwar futacciyar jarumar nan kubura dako ta ...

Read more »

Sha'awa na damunmu, muna bukatar maza don kwanciya - Matan gidan yari
Sha'awa na damunmu, muna bukatar maza don kwanciya - Matan gidan yari

Sau da yawa mutum baya sanin amfanin ‘yancin shi har sai ya kubuce mishi - Wasu mata masu matukar bukatar jima’i da ke gidan yarin Malind...

Read more »

MUSIC : Auta MG ft Adam A Zango - Yanzu Munka Fara
MUSIC : Auta MG ft Adam A Zango - Yanzu Munka Fara

Wannan wata sabuwa waka ce mai Taken hausa hip hop wanda Auta Mg yayi rera tare da Jaruma kuma mawaki adam a zango. Wannan  wakar dai...

Read more »

Hukumar Shige da fice zata fara daukan Sababbun ma’aikata
Hukumar Shige da fice zata fara daukan Sababbun ma’aikata

Hukumar kashe gobara tare da hukumar tsaro ta farin kaya wadda a kafi sani da Civil Defence, da kuma hukumar shige da fice Immigration CDFIB...

Read more »

Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood
Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un: Mutuwa Tayi Dirar Mikiya A Gidan Manya Kannywood

A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da  "Ladi Mutu Karaba" Ta rasu baya...

Read more »

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un Allah Yayiwa Ladi Muhammad Rasuwa

Read more »

GASAR KAMUN KIFI NA ARGUNGU: Wanda Ya Zo Na Daya Ya Samu Kyautar Mota
GASAR KAMUN KIFI NA ARGUNGU: Wanda Ya Zo Na Daya Ya Samu Kyautar Mota

Abubakar Yau daga karamar hukumar Augie, dake jihar Kebbi da ya zo na daya ya samu kyautar mota kirar Honda. Abubakar hine wanda ya yi nasa...

Read more »

Yanda shugaban yansandan Najeriya ya so hana Gwamna El-Rufai ziyartar Sarki Sanusi II
Yanda shugaban yansandan Najeriya ya so hana Gwamna El-Rufai ziyartar Sarki Sanusi II

Sufeto janar na’yan sandan Najeriya Muhammed Adamu ya gargadi gwamna Kaduna Nasir El-Rufai kada ya kuskura ya ziyarci Sanusi a garin Awe ran...

Read more »

Hotuna: Bikin Kamun Kifi na Argungu dake faruwa a yau
Hotuna: Bikin Kamun Kifi na Argungu dake faruwa a yau

A yaune ake bikin kamun kifi na Argungu jihar Kebbi inda ake tara gwanayen Masunta da dama daga sassa daban-daban na Najeriya har ma da kasa...

Read more »

A Kaduna muna daraja sarakunan mu shiyasa muke daraja Sarakuna duk inda muka samesu>>Gwamna El-Rufai
A Kaduna muna daraja sarakunan mu shiyasa muke daraja Sarakuna duk inda muka samesu>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa hukuncin kotu ta bashi daman ya ziyarci garin Awe in da ake ajiye da abokin sa domin ya ...

Read more »

Daga Abujane aka sa a tsareni>>Sarki Sanusi
Daga Abujane aka sa a tsareni>>Sarki Sanusi

Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa daga fadar gwamnatin tarayyane aka bayar da umarnin tsareshi.   Sanusi ya kara da ce...

Read more »

Kocin Arsenal, Arteta na samun Sauki daga Coronavirus
Kocin Arsenal, Arteta na samun Sauki daga Coronavirus

Rahotanni dake fitowa daga Ingila na cewa kocin Arsenal Mikel Arteta da a baya aka ruwaito cewa cutar Coronavirus ta kamashi a yanzu yana sa...

Read more »

Kalli Ado Gwanja tare da Sanata Dino Melaye
Kalli Ado Gwanja tare da Sanata Dino Melaye

Tauraron mawakin maka kuma jatumin fina-finan Hausa,Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da Babban Me shirya Fina-finai,...

Read more »

Ina farin ciki ganin cewa wanda suka yi Garkuwa da Sarki Sanusi II sun sakeshi>>Kwankwaso
Ina farin ciki ganin cewa wanda suka yi Garkuwa da Sarki Sanusi II sun sakeshi>>Kwankwaso

Da yake hira da manema labarai a yayin haduwarsa da tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi a filin jirgin Nnamdi Azikiwe dake babban birnin tar...

Read more »

Kalli yanda Dandazon Kanawa kewa gwamna Ganduje godiyar nadin sabon Sarki
Kalli yanda Dandazon Kanawa kewa gwamna Ganduje godiyar nadin sabon Sarki

A jiya,Juma’a Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi Sallar Juma’a a babban masallacin Kano.   Bayan idar da Sallah. Dandazon jama’...

Read more »

Duk da Ni ba Musulma bace amma gaskiya Hijabi na birgeni>>Cewar Wannan baiwar Allahn
Duk da Ni ba Musulma bace amma gaskiya Hijabi na birgeni>>Cewar Wannan baiwar Allahn

Wata bauwar Allah ta bayyana cewa duk da ita ba musulma bace amma Hijabi na matukar birgeta.   Ta bayyana hakane a shafin Twitter yayin da...

Read more »

Dalilin da ya sa na bai wa Sarki Sanusi II mukamai>>El-Rufai
Dalilin da ya sa na bai wa Sarki Sanusi II mukamai>>El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai, ya bayyana dalilansa na bai wa tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II mukamai biyu a jihar...

Read more »

Coronavirus/COVID-19: Juventus ta killace mutane 121
Coronavirus/COVID-19: Juventus ta killace mutane 121

Dan wasan baya Daniele Rugani shine dan wasan Serie A daya fara kamuwa da cutar Covid-19 kuma ya kasance daya daga cikin yan kulob din juven...

Read more »

Ji Abinda Gwamnan Kaduna ya gayawa Sarki Sanusi II da suke barin Awe da ya dauki Hankula
Ji Abinda Gwamnan Kaduna ya gayawa Sarki Sanusi II da suke barin Awe da ya dauki Hankula

A yayin da gwamnan jihar Kaduna da Sarki Muhammad Sanusi II suke barin Awe, jihar Nasarawa zuwa Abuja, da gwamna El-Rufai ya zo shiga Mota y...

Read more »

Bidiyonnan na Garzali Miko ya dauki hankula sosai saboda abinda ya fada
Bidiyonnan na Garzali Miko ya dauki hankula sosai saboda abinda ya fada

Wani bidiyon tauraron mawakin Hausa, Garzali Miko ya bayyana inda aka jishi yana gayyatar masoyansa da su je Youtube Channel dinsa.   Kusk...

Read more »

Hotuna:Yanda Sarki Sanusi II ya sauka a Legas
Hotuna:Yanda Sarki Sanusi II ya sauka a Legas

Tsohon sarkin Kano,Muhammad Sanusi II ya isa birnin Legas a daren jiya bayan barin Awe jihar Nasarawa da yayi.   Tsohon gwamnan Kano,Rabiu...

Read more »

An gurfanar da saurayin da yayi wa Akuya fyade a kotu
An gurfanar da saurayin da yayi wa Akuya fyade a kotu

Wani matashi mai shekara 22 ya fada hannu ‘Yan sanda bayan zargin fyade da yayi wa wata Akuya a gari Ado-Ekiti.   Dan sandan da ya shigar ...

Read more »

An kashe babban dan Boko Haram
An kashe babban dan Boko Haram

Rundunar kasashen yankin tafkin Chadi ta ce ta hallaka daya daga cikin jagoran yan ta’addan yankin mai suna mallam Bakura.   Kakakin rundu...

Read more »

MUSIC: Lilin Baba - Xee
MUSIC: Lilin Baba - Xee

Sauke Sabuwar Wakar Lilin Baba Xee Mp3 Audio, Lilin Baba Ya Sake Wata Zazzafar Waka Da Ta HasKaka Tare Da Farin Jini Ga Masoyar Shi. Dow...

Read more »

Coronavirus ta lakume rayuka fiye da dubu 5
Coronavirus ta lakume rayuka fiye da dubu 5

Kawo yanzu, adadin mutanen da cutar Coronavirus ta kashe ya zarta dubu 5 a sassan duniya, kamar yadda Kamfanin Dillancin Labaran Faransa ya ...

Read more »

Coronavirus/COVID-19: An killace Messi
Coronavirus/COVID-19: An killace Messi

Kungiyar kwallon kafa ta Barceona ta bayyana cewa ‘yanwasanta gaba daya ciki hadda Lionel Messi an killace su inda kowa ya zauna a gida sabo...

Read more »

Kalli kwalliyar Juma’a ta Rahama Sadau
Kalli kwalliyar Juma’a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau. Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyan...

Read more »

Hotunan Ziyarar Gwamnan Kaduna ga tsohon sarkin Kano Sanusi II a Awe
Hotunan Ziyarar Gwamnan Kaduna ga tsohon sarkin Kano Sanusi II a Awe

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai Kenan a wadannan hotunan yayin da ya kaiwa tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ziyara a ...

Read more »

An dakatar da gasar Premier League saboda Coronavirus/COVID-19
An dakatar da gasar Premier League saboda Coronavirus/COVID-19

Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila tace an dakatar da wasannin gasar Premier League na kasar dama duka sauran wasu wasannin da ake bugawa....

Read more »

An dakatar da gasannin Champions League da Europa
An dakatar da gasannin Champions League da Europa

An dage duka gasannin UEFA, har da wasannin da za a yi a gasannin zakarun Turai na Champions League da Europa ran 17 da 18 ga wannan watan n...

Read more »

Ministan Lafiya:Dan Asalin Najeriya da ya kamu da Cutar Corona Ya warke
Ministan Lafiya:Dan Asalin Najeriya da ya kamu da Cutar Corona Ya warke

Ministan Lafiya Osagie Ehanire a ranar Jumma’a ya ce mara lafiya na biyu, wanda a baya aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar corona, yanzu...

Read more »

Amurka ce ta kawo mana cutar Coronavirus-COVID-19>>Cewar kasar China
Amurka ce ta kawo mana cutar Coronavirus-COVID-19>>Cewar kasar China

Hukumumi daga kasar chine na zargin Amurka da yada musu cutar (corvid-19). Wani jami’in kasar yace suna zargin wani soji dan Amurka da kawo...

Read more »

Dan wasan Chelsea, Hudson-Odoi ya warke daga Coronavirus/COVID-19
Dan wasan Chelsea, Hudson-Odoi ya warke daga Coronavirus/COVID-19

Tauraron matashin dan kwallon kungiyar Chelsea,  Callum Hudson-Odoi ya taki sa’a inda cikin awanni 24 da tabbatar da cewa ya kamu da cutar C...

Read more »

Tsohon Sarkin Kano Muahmmadu Sunusi II Ya amince da Mukamin da gwamna Nasiru El Rufa’i na Kaduna ya bashi
Tsohon Sarkin Kano Muahmmadu Sunusi II Ya amince da Mukamin da gwamna Nasiru El Rufa’i na Kaduna ya bashi

Tun bayan tsige sarkin da Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi, bisa rashin yiwa gwamnati biyayya da tsohon Sarkin ba yayi a cewar G...

Read more »

An dakatar da wasan kwallon kafa na Faransa ‘har sai zuwa wani lokaci,
An dakatar da wasan kwallon kafa na Faransa ‘har sai zuwa wani lokaci,

An dakatar da wasan kwallon kafa na Faransa “har sai an sanarda shi” saboda barkewar cutar coronavirus, majiyoyin dake kusa da LFP, wadanda ...

Read more »

Yanzu-yanzu: Kotu ta bayar da umurnin sakin Sanusi II
Yanzu-yanzu: Kotu ta bayar da umurnin sakin Sanusi II

Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma'a ta bayar da umurnin sakin tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II daga inda aka tsare s...

Read more »

Yanzu-Yanzu: Babbar Kotun Gwamnatin Tarayya ta bada Umarnin sakin Sarki Sanusi II nan take daga daurin talalar da ake mai a Awe
Yanzu-Yanzu: Babbar Kotun Gwamnatin Tarayya ta bada Umarnin sakin Sarki Sanusi II nan take daga daurin talalar da ake mai a Awe

Babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zamanta a babban birnin tarayya, Abuja ta bayar da umarnin sakin Sarki Sanusi II da ake mai daurin ta...

Read more »

Zuwan Sarki Sunusi Awe Ya zamewa Garin mu Rahama
Zuwan Sarki Sunusi Awe Ya zamewa Garin mu Rahama

Mazauna garin Awe sun bayyana jin dadin su da aka kawo tsohon sarkin Kano Sanusi garin Awe domin ya zauna. Mazauna garin sun ce wannan abu y...

Read more »

Dan wasan Chelsea Hudson-Odoi ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19
Dan wasan Chelsea Hudson-Odoi ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19

Yan tawagar kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da sauran ma’aikatan kungiyar sun kebance kansu da kansu a yayin da suke da wasa tasakanin suda...

Read more »

Coronavirus: Gwamnatin tarayya ta yi kashedin hana musayar hannu, da rungume rungumen juna
Coronavirus: Gwamnatin tarayya ta yi kashedin hana musayar hannu, da rungume rungumen juna

Coronavirus: Gwamnatin tarayya ta yi kashedin hana musayar hannu, da rungume rungumen juna.   A sakamakon coronavirus, Ministan Harkokin C...

Read more »

Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Batun Wani Matashi da ake Zargin Ya kaiwa Shugaban Kasa hari
Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Batun Wani Matashi da ake Zargin Ya kaiwa Shugaban Kasa hari

Mutumin da ake ya madidi akan sa, ya zo ne dan ya gaishe da Shugaban kasa ne, Cewar Fadar Shugaban Kasa.   Mutumin da ake zargin ko ya kai...

Read more »

Coronavirus/COVID-19:Manchester City ta killace Benjamin Mendy
Coronavirus/COVID-19:Manchester City ta killace Benjamin Mendy

Kungiyar Manchester City ta bayyana cewa ana binciken dan wasanta dan kasar Faransa, Benjamin Mendy kan muguwar cutarnan ta Coronavirus/COVI...

Read more »

Cronavirus-COVID-19: Dybala ya kamu ana sakawa Higuain ido
Cronavirus-COVID-19: Dybala ya kamu ana sakawa Higuain ido

A karo Na biyu an samu dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus ya kamu da cutarnan ta Coronavirus/COVID-19.   Dan wasan Paulo Dybala E...

Read more »

‘Yan mata sun cafke barawon kayan lefe a Kano
‘Yan mata sun cafke barawon kayan lefe a Kano

Wasu gun-gun ‘yan mata sun cafke wani matashi da suke zargi da satar lefen ‘yar uwar su a unguwar Sheka Rigar Kuka dake nan Kano. Wasu daga...

Read more »

Gwamnan Nasarawa da sarakuna sun ziyarci Sanusi a Awe
Gwamnan Nasarawa da sarakuna sun ziyarci Sanusi a Awe

Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya Abdullahi Sule da sarakunan Lafiya da Awe sun ziyarci tubabben Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II a garin...

Read more »

Matashin da yayi kukan kura kan Shugaba Buhari masoyinshi ne bawai hari ya kai masa ba>>Fadar shugaban kasa
Matashin da yayi kukan kura kan Shugaba Buhari masoyinshi ne bawai hari ya kai masa ba>>Fadar shugaban kasa

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara jihar Kebbi a ranar Alhamis, don bude bukin al’adun gargajiya da kamun Kifi a Argungu...

Read more »

Coronavirus ta kama dan wasan Juventus
Coronavirus ta kama dan wasan Juventus

Juventus ta sanar cewa, dan wasan bayanta dan asalin kasar Italiya, Daniele Rugani na dauke da cutar Coronavirus.   Kungiyar ta ce, tana d...

Read more »

Trump ya hana Turawa zuwa Amurka
Trump ya hana Turawa zuwa Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da sabbin matakan hana shigowar baki daga kasashen Turai cikin Amurka da zummar yaki da cutar Coronavi...

Read more »

An Gano Mai Horar Da ‘Yan Wasan Arsenal, Mikel Arteta Na Dauke Da Cutar Coronavirus/COVID-19
An Gano Mai Horar Da ‘Yan Wasan Arsenal, Mikel Arteta Na Dauke Da Cutar Coronavirus/COVID-19

Bincike ya nuna cewa mai horar da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mikel Arteta na dauke da cutar Coronavirus.   An tabbatar d...

Read more »

WATA SABUWA: Ganduje Yasa Anyo Waje Da Kayan Ofis Din Sheikh Aminu Daurawa
WATA SABUWA: Ganduje Yasa Anyo Waje Da Kayan Ofis Din Sheikh Aminu Daurawa

Ganduje Yasa Anyo Waje Da Kayan Ofis Din Sheikh Aminu Daurawa wai mene dalilin da yasa gwamnatin Ganduje Tasa Akayo Waje da kayan sheikh ...

Read more »
 
Top