Yau Kwanan Baba 25 Cif Bai Hau Jirgi Zuwa Kowacce Kasa Ba
Yau Kwanan Baba 25 Cif Bai Hau Jirgi Zuwa Kowacce Kasa Ba

Allah ya sa Baban ya yi amfani da wadannan kwanaki da muka yi tare da shi a cikin kasa, ta yadda zai yi duba zuwa ga matsalolin talakawan da...

Read more »

Mahaifiyar Tijjani Asase Ta Rasu
Mahaifiyar Tijjani Asase Ta Rasu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN Allah ya yi wa mahaifiyar jarumi Tijjani Asase rasuwa. Za a yi jana’izar ta a gobe Lahadi a Unguwar Dan...

Read more »

Kazafin Da Aka Yi Min Na Mu’amàla Da Matar Aure, Na Dauke Shi A Matsayin Jarabta Daga Allah, Cewar Hamisu Breaker
Kazafin Da Aka Yi Min Na Mu’amàla Da Matar Aure, Na Dauke Shi A Matsayin Jarabta Daga Allah, Cewar Hamisu Breaker

Shahararren mawakin finafinan Hausa, Hamisu Sa’idu Yusuf wanda aka fi sani da Hamisu Breaker ya bayyana cewa batun da aka danganta shi da sh...

Read more »

Gwamnatin Kaduna ta ba ‘yan kasuwar barci kwanaki 3 su tashi
Gwamnatin Kaduna ta ba ‘yan kasuwar barci kwanaki 3 su tashi

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da wa’adin kwanaki uku ga masu shaguna a kasuwar barci a jihar da su tattara su bar kasuwar a wata sanarwa d...

Read more »

Kwararon robar wadanda suka kwanta damu muke kaiwa bokaye - Karuwai
Kwararon robar wadanda suka kwanta damu muke kaiwa bokaye - Karuwai

Jami’an ‘yan sanda a Najeriya sun kama wasu dalibai mata hudu na jami’a dauke da kwaroron roba da ke kunshe da maniyyi a ciki - Daliban h...

Read more »

Yanzu-yanzu: Ginin banki ya rufto a Legas, ya kashe mutane
Yanzu-yanzu: Ginin banki ya rufto a Legas, ya kashe mutane

Wani lebura ya mutu a daren ranar Asabar sakamakon rushewa da ginin Bankin Keystone da ke Palmgroove ya yi a Legas. The Nation ta ruwait...

Read more »

Kungiyar Daliban Arewa Sun Karrama Fitaccen Mawakin Nigeria Rarara
Kungiyar Daliban Arewa Sun Karrama Fitaccen Mawakin Nigeria Rarara

KUNGIYAR DALIBAN AREWA SUN KARRAMA RARARA. A yau ne wata kungiyar daliban arewacin Nijeriya mai suna 'Association of Northern Nigeria...

Read more »

Watch Video : Nura M Inuwa 'Rashin so' Official Video (Dafin so 2020) Adam A zango Ft Aisha Tsamiya
Watch Video : Nura M Inuwa 'Rashin so' Official Video (Dafin so 2020) Adam A zango Ft Aisha Tsamiya

Wanna ita wakar da adam a zango da A'isha aliyu Tsamiya sunka hwa wanda ake baiti " Wanda baiso ku tambayeshi da me yake more ra...

Read more »

Watch Video : Sabuwa waka Nura M Inuwa (Dafin so video 2020) Adam A Zango Ft Aisha Tsamiya
Watch Video : Sabuwa waka Nura M Inuwa (Dafin so video 2020) Adam A Zango Ft Aisha Tsamiya

Watch Video : Sabuwa waka Nura M Inuwa (Dafin so video 2020) Adam  A Zango Ft Aisha Tsamiya. Wannan wakar na daga cikin wakokin sabon fi...

Read more »

Bidiyo : Ayatullahi Ya Mayarwa Da Sadiya Haruna Martani Akan Rigimar Hamisu Breaker
Bidiyo : Ayatullahi Ya Mayarwa Da Sadiya Haruna Martani Akan Rigimar Hamisu Breaker

Wannan shima Ayatullahi tage ya mayar da martani akan rigimar momee gombe da hamisu Breaker Wanda ake zargin cewa shine ya kashe auren mo...

Read more »

Karanta Martani mai zafi Da Amina Amal Tayiwa wani Da Yayi mata Magana marar Dadi!!! (Kalli Hoton da Ya Jawo wannan cece kuce)
Karanta Martani mai zafi Da Amina Amal Tayiwa wani Da Yayi mata Magana marar Dadi!!! (Kalli Hoton da Ya Jawo wannan cece kuce)

Wannan wani posting ne da jaruma amina amal tayi na wannan hotonta a shafinta na instagram wanda wani daga cikin wani mabiyanta yayi magan...

Read more »

A Rana irin ta yau Messi ya kafa tarihi irinshi na farko a Duniyar Kwallo
A Rana irin ta yau Messi ya kafa tarihi irinshi na farko a Duniyar Kwallo

Duniyar Wasanni: A Rana irin ta yau a shekarar 2012,  Lionel Messi ya zama ɗan wasa na farko a tarihin gasar zakarun Turai wanda ya zira kwa...

Read more »

Kalli wasu zafafan hotunan Nafisa Abdullahi
Kalli wasu zafafan hotunan Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data haskaka data dauka a kasar waje inda ta je shakatawa.   T...

Read more »

Rangadi:Kalli yanda Hadiza Gabon ta sha kyau
Rangadi:Kalli yanda Hadiza Gabon ta sha kyau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata data sha kyau sosai.   Tubarkallah, muna mata fatan Alheri.   ...

Read more »

Shugaban NEDC ya ce za a kawar da kungiyar Boko Haram nan ba da jimawa ba
Shugaban NEDC ya ce za a kawar da kungiyar Boko Haram nan ba da jimawa ba

Duk da yawan kashe-kashen sojoji da fararen hula da ‘yan tawaye ke yi a yankin Arewa maso Gabas, Shugaban Kwamitin Cigaban Arewa Maso Gabas ...

Read more »

Daga zuwa zance Bazawara ta samu juna biyu
Daga zuwa zance Bazawara ta samu juna biyu

Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukunci ga wata mata mai suna Saude Yahya ‘yar asalin garin Utai a karamar hukumar Wudil, da ake zargi da h...

Read more »

Kasar Amurka ta baiwa Masallaci damar kiran Sallah a Lasifika
Kasar Amurka ta baiwa Masallaci damar kiran Sallah a Lasifika

Dokar hana kiran sallah, Birnin paterson dake jahar New Jersey a murka ta cire dokar hana kiran Sallah a Lasifika. An kaddamar da sabuwar ...

Read more »

Yaro Dan kimanin shekara 15 ya rasa ransa sakamakon nutsewa da yayi a kudiddifi a Kano
Yaro Dan kimanin shekara 15 ya rasa ransa sakamakon nutsewa da yayi a kudiddifi a Kano

Lamarin ya farune a ranar Juma’a, a unguwar Dan rimi, Rijiyar Lemo dake Jihar Kano. Jami’in hulda da jama’a na ofishin kashe gobara Alhaj...

Read more »

Jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano ya yaba wa Ganduje kan daukar ma’aikata 7,500
Jigo a jam’iyyar APC a jihar Kano ya yaba wa Ganduje kan daukar ma’aikata 7,500

Wani jigo a jam’iyyar  (APC) a Kano, Alhaji Musa Danbirni, ya bayyana Namijin kokarin  gwamna Abdullahi Umar Ganduje na daukar ma’aikata 7,5...

Read more »

VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker - Tubali
VIDEO + AUDIO : Hamisu Breaker - Tubali

A yau ma mun sake zo muku da wata wakar fasihin mawakin nan hamisu Breaker mai suna "Tubali" wannan wakar itama dai ba'a mag...

Read more »

Masu Garkuwa Da Mutane A Sokoto Sun Kashe Yaro Dan Shekara Shida Da Suka Yi Garkuwa Da Shi Kafin A Kawo Kudin Fansarsa
Masu Garkuwa Da Mutane A Sokoto Sun Kashe Yaro Dan Shekara Shida Da Suka Yi Garkuwa Da Shi Kafin A Kawo Kudin Fansarsa

‘Yan uwa da dangin wani yaro Usman Sanusi Abdullahi Maikano sun shiga jimami sakamakon tsintar gawar yaron dan kimanin shekara shida zuwa ba...

Read more »

Saudi Arabia ta bude Masallatan ta bayan tsaftace su daga coronavirus
Saudi Arabia ta bude Masallatan ta bayan tsaftace su daga coronavirus

Hukumomin Saudi Arabia yau juma’a sun bude Masallatan da suka fi kima a Duniyar Musulmi wato Ka’abah dake Makkah da kuma Masallachin Annabi ...

Read more »

JIGAWA: Majalisa ta dakatar da mamban da ya ingiza matasa suka yi wa tawagar gwamna dabanci
JIGAWA: Majalisa ta dakatar da mamban da ya ingiza matasa suka yi wa tawagar gwamna dabanci

Kakakin majalisar Jigawa ya bayyana a zauren majalisar cewa majalisar ta dakatar da dan majalisar dake wakiltar Gumel, Sani Isyaku a dalilin...

Read more »

Bidiyo : Sheikh Aminu Daurawa Yayi Raddi mai Zafi kan Matashin Da Ya Zagi Annabi a Kano
Bidiyo : Sheikh Aminu Daurawa Yayi Raddi mai Zafi kan Matashin Da Ya Zagi Annabi a Kano

A jiya ranar juma'a a hudubar Sheikh Aminu Ibrahim daurawa wanda yayi raddi akan wanda ya Zagi manzon Allah s.a.w a jahar kano. Wan...

Read more »

APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki
APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki

Jam’iyyar APC ta kira taron masu ruwa da tsaki NEC na gaggawa a ranar 17 ga Mayu Mataimakin Sakatare  Jam’iyyar APC na kasa Cif Victor Gia...

Read more »

Facebook ya rufe wasu ofisoshi dan kare lafiyar ma’aikatansa
Facebook ya rufe wasu ofisoshi dan kare lafiyar ma’aikatansa

Kamfanin Facebook Ya rufe wasu ofishoshin sa dake Landan da wani bangare a singapore, domin tambatar da kare lafiyar ma’aikatan sa, Mataki...

Read more »

BIAFRA: Nnamdi Kanu zai jagoranci tattakin mutane miliyan 1 a Amurka
BIAFRA: Nnamdi Kanu zai jagoranci tattakin mutane miliyan 1 a Amurka

Jagoran haramtacciyar kasar Biafra (IPOB) Mazi Nnamdi Kano zai jagoranci tattakin mutum milliyan daya a ranar 20 ga watan Yuni a Washington ...

Read more »

Innalillahi Abduljabbar Yayi Mummunar Magana Akan Annabi S.A.W Wallahi Karshen Duniya Yazo😭😭😭
Innalillahi Abduljabbar Yayi Mummunar Magana Akan Annabi S.A.W Wallahi Karshen Duniya Yazo😭😭😭

via

Read more »

Yadda Boko Haram suka kashe ’yan sanda 6 a Dapchi
Yadda Boko Haram suka kashe ’yan sanda 6 a Dapchi

Boko Haram sun kai hari a Dapchi, inda suka kashe wasu ’yan sanda 6. Haka Babban Sakataren Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA), Moha...

Read more »

Magidanci ya kashe kansa bayan rashin jituwa da Matarsa
Magidanci ya kashe kansa bayan rashin jituwa da Matarsa

Wani mutum dan shekaru 47, Samuel Nweke, ya kashe kansa bayan Sun samu rashin jituwa da matar sa. Lamarin ya faru ne a Awada, karamar huk...

Read more »

Na saki Kari:Ighalo ya Karyata hasashen da nai masa cewa bazai tabuka abin azo a gani ba>>Ferdinand
Na saki Kari:Ighalo ya Karyata hasashen da nai masa cewa bazai tabuka abin azo a gani ba>>Ferdinand

Tsohon dan wasan baya na Manchester United Rio Ferdinand yace odion ighalo ya karyata shi kan hasashen da yayi na cewa bai cancanci wasa a k...

Read more »

Aminu Dantata ya jewa Sarkin Kano Gaisuwa
Aminu Dantata ya jewa Sarkin Kano Gaisuwa

Attajiri Aminu Dantata Ya Ziyarci Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II A Fadarsa Domin Yi Masa Ta’aziyyar Rasuwar Kannan Mahaifinsa, Ambasada Ado...

Read more »

Corona: Ana ci gaba da buga wasannin kwallo babu ‘yan kallo
Corona: Ana ci gaba da buga wasannin kwallo babu ‘yan kallo

A kokarin da gwamnatin Spaniya take yi na dakile yaduwar cutar Corona (Covid-19), ta hana mutane shiga kallon wasan da za a buga da kungiyoy...

Read more »

Vanessa: Mawakiya 'yar kasar Amurka ta Musulunta ta kuma Musuluntar da iyayenta
Vanessa: Mawakiya 'yar kasar Amurka ta Musulunta ta kuma Musuluntar da iyayenta

Wannan labarin wata mawakiya ce wacce Allah ya nuna mata hasken Musulunci kuma ta karbe shi, inda sanadiyyarta ya sanya iyayenta duka suma ...

Read more »

Idan gwamnati ta ba mu dama za mu fadakar a kan cutar Corona -Mai Shadda
Idan gwamnati ta ba mu dama za mu fadakar a kan cutar Corona -Mai Shadda

A wata hira da mu ka yi ta musamman da daya daga cikin manyan masu shirya fim a masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda, ya bayy...

Read more »

Kotu ta bada umarnin Oshiomhole ya koma mukaminsa
Kotu ta bada umarnin Oshiomhole ya koma mukaminsa

Wata babbar kotun tarayya a Kano ta jingine hukuncin da babbar kotu a Abuja ta yanke na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshi...

Read more »

Yadda na rika kama mijina na lalata da matan mamun sa ga shi Limamin Masallaci>>Mata
Yadda na rika kama mijina na lalata da matan mamun sa ga shi Limamin Masallaci>>Mata

Uwargidan wani Limamin masallaci a jihar Legas Rebecca Yusuf ta shigar da kara kotu a garin Legas tana rokon kotu ta raba aurenta da mijinta...

Read more »

Harkar Fasa Kwabri Ta Karu Bayan Rufe Iyakokin Najeriya
Harkar Fasa Kwabri Ta Karu Bayan Rufe Iyakokin Najeriya

Hukumomin kasar Kamaru sun ce fasa kwabrin kayayyaki daga Najeriya zuwa kasar na karuwa, watanni 5 bayan da gwamnatin Najeriya ta rufe bakin...

Read more »

Sarkin Kano zai gurfana a gaban Hukumar Yaki da Rashawa
Sarkin Kano zai gurfana a gaban Hukumar Yaki da Rashawa

Hukumar da ke Sauraron Kararrakin Jama’a da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta jihar Kano, ta gayyaci Mai Maratba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ...

Read more »

An gano gidan da akewa Mata Ciki suna haihuwar jarirai a Ogun
An gano gidan da akewa Mata Ciki suna haihuwar jarirai a Ogun

Rundunar ‘yan sanda ta Ogun ta ce ta gano wata masana’anta da ake zargi da samar da jarirai a Imedu Olori da ke yankin Mowe a karamar hukuma...

Read more »

Fadar shugaban kasa ta bayyana shirin Buhari ga kabilar Igbo
Fadar shugaban kasa ta bayyana shirin Buhari ga kabilar Igbo

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa zai kammala ayyukan ci gaba a yankin Kudu Maso Gabashin kasar kafin karewar mulkinsa a...

Read more »

Coronavirus: Za a dinga rufe Masallacin Ka’aba da dare
Coronavirus: Za a dinga rufe Masallacin Ka’aba da dare

Hukumomi a Saudiyya sun kara daukar matakai a masallacin Ka’abah ciki har da rufe masallacin bayan Isha’i a kokarin kasar na dakile bazuwar ...

Read more »

Coronavirus ta Fadadu zuwa mutum 3 a Legas
Coronavirus ta Fadadu zuwa mutum 3 a Legas

Cutar coronavirus ta kara fadaduwa zuwa mutum uku a legas, Kwamishinan lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya fada a ranar Alhamis da dad...

Read more »

ZANYI ZINDIR: Nafisa Abdullahi Tayi Karin Haske Kan Cewarta Zata Saka Hotunanta Tsirara Atube
ZANYI ZINDIR: Nafisa Abdullahi Tayi Karin Haske Kan Cewarta Zata Saka Hotunanta Tsirara Atube

via

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala
Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala

An tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din "MATTI A ZAZZAU". Wanda shine ake mata tambayo...

Read more »

Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0
Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da...

Read more »

Nafisa Abdullahi ta yi karin haske kan cewar da ta yi zata saka hotunanta tsirara-tsirara
Nafisa Abdullahi ta yi karin haske kan cewar da ta yi zata saka hotunanta tsirara-tsirara

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta yi karin bayani game da hotunan da a baya tace zata saka tsirara-tsirara.   Nafisa a loka...

Read more »

Kayatattun hotunan nan na matashi me hidimtawa kasa sun dauki hankula sosai
Kayatattun hotunan nan na matashi me hidimtawa kasa sun dauki hankula sosai

A yayin da matasan masu hidimtawa kasa na shekarar 2019 ke murnar kammala hidimtawa kasar, wasu sukan yi abubuwa daban-daban dan nuna murna ...

Read more »

Hotunan Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu sun dauki hankula
Hotunan Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu sun dauki hankula

Bayan da wani ya saka hotunan hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad na da dana yanzu, lamarin ya dauki hankula inda har bashir din ya mayar da...

Read more »

Gwamnatin Jihar Nasarawa Za Ta Mayar Da Almajirai Dubu 63,000 Zuwa Jihohinsu Na Asali
Gwamnatin Jihar Nasarawa Za Ta Mayar Da Almajirai Dubu 63,000 Zuwa Jihohinsu Na Asali

Gwamnatin jihar Nasarawa ta bayyana kudirinta na dawo da dukkanin yara Almajirai da ke kasa da shekara 10, zuwa ainahin jihohinsu, kamar yad...

Read more »

Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da Shugaban APC da Gwamnan Ekiti
Hotuna: Shugaba Buhari ya gana da Shugaban APC da Gwamnan Ekiti

A yau, Alhamis, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da Shugaban jam’iyyar APC,Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi a fa...

Read more »

Bidiyo : Kalli Bidiyo Abin Da Ya Sa Ake kirana Madagwal – Ali Artwork
Bidiyo : Kalli Bidiyo Abin Da Ya Sa Ake kirana Madagwal – Ali Artwork

Wannan wata hira ce da bbchausa keyi da jaruman kannywood mai suna "Daga bakin mai ita". Shine a yau sunka zanta da ali Artw...

Read more »

Masu yiwa kasa hidima 4 ne suka rasu inda 14 zasu sake maimata aikin
Masu yiwa kasa hidima 4 ne suka rasu inda 14 zasu sake maimata aikin

Mutane 4 masu yiwa kasa hidma NYSC na 2019 da aka tura Bauchi ne suka rasa ransu a cewar Jami’in hulda da jama’a na shirin. Sun mutu ne a ya...

Read more »

Masu cin gajiyar N-power za su karɓi albashinsu na Janairu da Fabrairu
Masu cin gajiyar N-power za su karɓi albashinsu na Janairu da Fabrairu

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan samarwa matasa ayyukan yi, Mista Afolabi Imoukhuede, ya ce gwamnatin tarayya ta shawo kan ...

Read more »

Majalisa ta Amincewa shugaba Buhari ya karbo bashin Biliyan 22.7
Majalisa ta Amincewa shugaba Buhari ya karbo bashin Biliyan 22.7

A ranar Alhamis ne majalisar dattijai ta amince da rancen dala biliyan 22.7 wanda Shugaba Buhari ya nema bayan wata muhawara mai zafi wacce ...

Read more »

APC zata fara shirye-Shiryen Maye gurbin Oshiomhole
APC zata fara shirye-Shiryen Maye gurbin Oshiomhole

Kamar yadda Kafar Hutudole ta rawaito akan batun Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake da zama a babban birnin tarayya,Abuja kan batun da...

Read more »

Bidiyo: Tofah!! Sadiya Haruna Ta Saka Baki Acikin Rigimar Hamisu Breaker Da Adam Fasaha
Bidiyo: Tofah!! Sadiya Haruna Ta Saka Baki Acikin Rigimar Hamisu Breaker Da Adam Fasaha

Wannan wani faifan bidiyo ne da Youtube channel din Brother Tv , ta wallafa faifan bidiyon Hirar da ankayi da sadiya haruna wanda take am...

Read more »

Yan sanda sun kama Ronaldinho
Yan sanda sun kama Ronaldinho

‘Yan sanda a paraguay sun kama tsohon dan wasan kwallon kafan Brazil Ronaldinho bisa zargin shiga kasar da fasfo na bogi. ‘Yan sanda sun b...

Read more »

Ana fargabar Najeriya za ta fuskanci karancin magunguna saboda coronavirus
Ana fargabar Najeriya za ta fuskanci karancin magunguna saboda coronavirus

Jaridar  Daily Trust  a Najeriya ta ruwaito cewa Najeriya na iya fuskantar karancin magunguna saboda dakatar da shigo da magunguna kasar da ...

Read more »

Kuri’ar jin ra’ayi ta bayyana cewa Deezell ne zai yi nasara a Kotu: Ji martaninsa
Kuri’ar jin ra’ayi ta bayyana cewa Deezell ne zai yi nasara a Kotu: Ji martaninsa

Wani mai suna Adam ya shirya kuri’ar jin ra’ayin jama’a a shafinsa dake dandalin Twitter inda yayi tambayar cewa tsakanin Deezell da Maryam ...

Read more »

APC: Adams Oshiomhole ya daukaka kara
APC: Adams Oshiomhole ya daukaka kara

Shugaban jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya Adams Oshiomhole ya daukaka kara bayan hukuncin wata kotu da ya sauke shi daga mukaminsa a ranar...

Read more »
 
Top