Bidiyo : Kalli bidiyo Malami marar Tsoro yayi zazaffan martani akan Rataye Maryam Sanda
Bidiyo : Kalli bidiyo Malami marar Tsoro yayi zazaffan martani akan Rataye Maryam Sanda

Idai dai mutane basu manta ba wannan shehin malamin ba bakonsu bane domin kuwa duk irin wannan matsala ta samu sai yayi magana a mahangar...

Read more »

Yadda Mansurah Isah Ke Samar Da Maslaha A Cikin kannywood
Yadda Mansurah Isah Ke Samar Da Maslaha A Cikin kannywood

Tsohuwar jarumar Kannywood, Mansura Isa ta wadda ta kasance guda daga cikin jarumai mata wadanda suka taka muhimmiyar rawa a Kannywood tun ...

Read more »

Na Koyi Darasi A fim Dina Na Farko - Jaruma Asabe Madaki
Na Koyi Darasi A fim Dina Na Farko - Jaruma Asabe Madaki

Daya daga cikin jaruman Kannywood mata wanda ke tashe a yanzu a masana'antar fina-finan Hausa da na turanci Asabe Madaki ta bayyana ili...

Read more »

Audio : KAR KU BARI A BAKU LABARI : Hukuncin Maryam Sanda - Dr Mansur Isah Yelwa
Audio : KAR KU BARI A BAKU LABARI : Hukuncin Maryam Sanda - Dr Mansur Isah Yelwa

Daga Datti Assalafiy Fitaccen Malamin addinin Musulunci Ash-sheikh Assistant Professor Dr Mansur Isah Yelwa Bauchi (H), Babban Limamin M...

Read more »

MAGANIN HIPS ( KUGU ) DAGA ABINCIN MU
MAGANIN HIPS ( KUGU ) DAGA ABINCIN MU

Ina masu neman karin ‘Hips. ’ Ina son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka musu kugun r...

Read more »

An Yiwa 'Yar Gidan Mai Kudin Duniya Bill Gates Baiko Da Muslimi Dan Kasar Egypt
An Yiwa 'Yar Gidan Mai Kudin Duniya Bill Gates Baiko Da Muslimi Dan Kasar Egypt

Jennifer Gate, diyar hamshakin mai kudin nan na duniya za ta angwance da masoyinta dan asalin kasar Egypt - Masoyan junan sun dau a kall...

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Yan Kannywood A wajen Bukin Ranar Haihuwa Nafisa Abdullahi
Kalli Zafaffan Hotunan Yan Kannywood A wajen Bukin Ranar Haihuwa Nafisa Abdullahi

Wannan wasu zafaffan hotunan jaruman kannywood na taya murna ga jaruma nafisa Abdullahi a ranar haihuwarta a turanci "Birthday'. ...

Read more »

Bidiyo : Sabon Rikici Ya Ɓalle Tsakanin Nura M Inuwa Da Ali Nuhu
Bidiyo : Sabon Rikici Ya Ɓalle Tsakanin Nura M Inuwa Da Ali Nuhu

Wannan wani sabon al'amari ne da shafin Hausaloaded ya samu daga shafin Youtube mai suna 'hausa media tv' inda ya wallafa cew...

Read more »

Mata, Ko Kun San Wadannan Abubuwan Game Da Mazajenku?
Mata, Ko Kun San Wadannan Abubuwan Game Da Mazajenku?

 - Masu karatu barkanmu da wannan makon a cikin filinku na Hantsi Leka Gidan Kowa.  Yau tsaraba ce ga mata kan abubuwan da ya dace su ...

Read more »

MAGANIN LASSA & CORONA VIRUS DAGA BAKIN WANDA BAYA KARYA ( MANZON ALLAH (S.A.W) SHEKARA 1441.
MAGANIN LASSA & CORONA VIRUS DAGA BAKIN WANDA BAYA KARYA ( MANZON ALLAH (S.A.W) SHEKARA 1441.

*MAGUNGUNA GUDA UKU ( 3 )* •1 TSORON ALLAH: Tsoron Allah yana daga cikin ibadu masu girma da ake yi da zuciya. Allah ya ce, “Wancan...

Read more »

Wallahi Yan Matan Garinmu Sunfiku Kyau Wani Ya Cewa Maryam Yahaya Dayaga Ta Sanya Wasu Wannan Hoton
Wallahi Yan Matan Garinmu Sunfiku Kyau Wani Ya Cewa Maryam Yahaya Dayaga Ta Sanya Wasu Wannan Hoton

Wadannan shine hoton da ya janyowa maryam yahaya da wata kawar surutu akan rashin kwalliyar da sukayi sannan suka ringa faman dirka hotuna ...

Read more »

VIDEO: Kuje Kuyi Aure Banzaye Sai Hauka Kukeyi Da Jahilci - Wani Ya Gayawa Matan Kannywood Da Yaga Suna Wata Sabuwar Rawa.
VIDEO: Kuje Kuyi Aure Banzaye Sai Hauka Kukeyi Da Jahilci - Wani Ya Gayawa Matan Kannywood Da Yaga Suna Wata Sabuwar Rawa.

Wannan dai wani sabon video ne daga shafin nafisat abdullahi wadda sukayi alokacin taya ta murnar zagayowar ranar haihuwarsu a inda suka ch...

Read more »

Lallacewar kasuwar Fina Finai Ta Shafi Ko Ina - Darakta Yaseen Auwal
Lallacewar kasuwar Fina Finai Ta Shafi Ko Ina - Darakta Yaseen Auwal

Fitaccen mai bada umarni a fim, Yaseen Auwal ya tattauna da majiyar ta Northflix wanda ya tabbatar mana da cewar kasuwar Kannywood ba lalac...

Read more »

Yanzu an samu ci gaba a harkar fim- Abba Almustapha
Yanzu an samu ci gaba a harkar fim- Abba Almustapha

Daya daga cikin fitattun jarumai a cikin masana'antar fina-finai ta Kannywood, wanda a ka dade a na damawa da shi, Abba Al-mustapha (Ab...

Read more »

SaI Da Nasha Wahala Sa'a Nan Na Samu Daukaka - Jaruma Teema Makamashi
SaI Da Nasha Wahala Sa'a Nan Na Samu Daukaka - Jaruma Teema Makamashi

Fitacciyar jaruma Kannywood, Fatima Isah Yola, wadda aka fi sa ni da Teemah Makamashi, ta ce sai da ta sha wahala ta gaske kafin ta samu d...

Read more »

FILM TRAILER : Maryam Yahya As (Jaruma) Ali Nuhu, Bosho, Mai Sana'a And other's
FILM TRAILER : Maryam Yahya As (Jaruma) Ali Nuhu, Bosho, Mai Sana'a And other's

Wannan wani sabon tallar film ne mai suna 'Jaruma' wanda a wannan shekara 2020 zai fito wanda zai kayatar sosai. Wanda yana da ...

Read more »

Bidiyo : Rahama Sadau Nada Naci - Sadiq Sani Sadiq
Bidiyo : Rahama Sadau Nada Naci - Sadiq Sani Sadiq

Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Rahama Sadau ta wallafa a shafinta na Youtube cewa saddiq sani saddiq nada naci shin wane irin naci n...

Read more »

Babbar magana: Allah ya nuna mini cewa ba za a rataye Maryam Sanda ba - Babban Fasto
Babbar magana: Allah ya nuna mini cewa ba za a rataye Maryam Sanda ba - Babban Fasto

Wani malamin addinin Kirista kuma dan kasuwa mai suna Apostle Chris Omashola ya ce Maryam Sanda ba za ta mutu ta hanyar rataya ba - A ran...

Read more »

Cristiano ya bar tarihi a duniya, yayin da ya zama mutum na farko da yafi kowa mabiya a Instagram a duniya
Cristiano ya bar tarihi a duniya, yayin da ya zama mutum na farko da yafi kowa mabiya a Instagram a duniya

Cristiano Ronaldo ya bar babban tarihi a duniya, yayin da ya zama mutum na farko a duniya da ya samu mabiya sama da miliyan dubu dari biyu ...

Read more »

Mata, Ko Kun San Wadannan Abubuwan Game Da Mazajenku?
Mata, Ko Kun San Wadannan Abubuwan Game Da Mazajenku?

   - Masu karatu barkanmu da wannan makon a cikin filinku na Hantsi Leka Gidan Kowa.   Yau tsaraba ce ga mata kan abubuwan da ya dace...

Read more »

WATA SABUWA!!! Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano
WATA SABUWA!!! Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano

Zunzurutun Jahilci Ne Ke Damun Dr Ahmad Gumi Inji Sheikh Bin Uthman Kano Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shiga kan wannan ja...

Read more »

Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi
Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi

Da Dumi_Dumi!!! Dan Shi'a bashi da imani kuma baya aikin musulmi inji Dr Ahmad Gumi Domin kallo ko saukarda wannan videon saiku shig...

Read more »

VIDEO : Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa
VIDEO : Hamisu Breaker - Safna ft Kb International ft Maryam kosawa

Wannan wakar itama tana daga cikin sababbin bidiyon da kb International ya hwa na fasihin mawakin nan Kb ya yi bidiyon ta. Wanda daukar...

Read more »

Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata
Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata

Zanso Wani Kyakyawan Saurayi Yayi Ma Diyata Fyade – Inji Wata Mata Zanso fanston Cocin Mu Yayi Ma Diyata Fyade wata mata mai suna Ijeoma ...

Read more »

MUSIC : Isah Ayagi - Fiddausi "Latest Song 2020"
MUSIC : Isah Ayagi - Fiddausi "Latest Song 2020"

Wakar Fiddausi waka ce ta soyayya wanda wannan mawakin yayiwa waka. Wanda nasan duk mace mai suna Fiddausi zataji dadi sosai uwa uba wa...

Read more »

Dalilin da ya sanya matan Hausawa ke tsufa da zarar sunyi aure:
Dalilin da ya sanya matan Hausawa ke tsufa da zarar sunyi aure:

- Babbar matsalar mata a zamanin nan ita ce bakar kazanta da rashin kula da jikinsu matukar anyi aure. - Wannan mummunar dabi'ar k...

Read more »

Bincike Na Musanman Akan Cutar Lassa Fever Ma'ana Ciwon Ɓera
Bincike Na Musanman Akan Cutar Lassa Fever Ma'ana Ciwon Ɓera

Share Dan Allah Al umma na Bukatar Sanin Wannan Bayani.  Cutar lassa ta samo asaline daga beraye da gafiyoyi ko jaba. Wanda ahalin yan...

Read more »
 
Top