To fah! Karanta Martanin Da Rahama Sadau Cikin Hikima Na Baiwa wani Ya Yace Yana Sonta Da Aure
To fah! Karanta Martanin Da Rahama Sadau Cikin Hikima Na Baiwa wani Ya Yace Yana Sonta Da Aure

Wannan wani saurayi ne da yayiwa jaruma rahama sadau da ya nuna cewa yana sonta. Wanda duk maganarsu a cikin hikima da ya nuna cewa yana ...

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma A'ishah Humairah Na Karshen Mako
Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma A'ishah Humairah Na Karshen Mako

Wadannan wannan sababbin hotunan jaruma A'ishah Humairah yar Kwalisa da tama daga cikin jarumai mai tasowa. Mun Dauko Daga Sh...

Read more »

Iyaye mata Na Kannywood sun Yi Jan Hankali a kan shiga Da Tarbiya
Iyaye mata Na Kannywood sun Yi Jan Hankali a kan shiga Da Tarbiya

Duba da irin yadda ce-ce-kuce da ya ke  yawa a kafafen sadarwa na sada zumunta wato social media, dangane da yadda jarumai mata matasa ke ...

Read more »

Marasa Ra ayin Fim a Cikin Mu ke Ba ta Mana suna- Momee Gombe
Marasa Ra ayin Fim a Cikin Mu ke Ba ta Mana suna- Momee Gombe

Sabuwar jaruma Maimuna Abubakar, wadda a ka fi sani da suna Momee Gombe a masana'antar fina-finai ta Kannywood, wadda za a iya cewa ta...

Read more »

HADIN KARIN NI'IMA GA MA AURATA.
HADIN KARIN NI'IMA GA MA AURATA.

A samu  Jan Apple 🍎 🍎 🍎   Madara ta Gari sachets 2, 🐮,    Zuma me Inganci.  Yadda Za a Hada  A Bare apple din a yankashi k...

Read more »

Lafiya jari: Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam:
Lafiya jari: Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam:

🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕 by Aminu Ibrahim  Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana...

Read more »

Film Trailer : MATI A ZAZZAU Staring: - Rahama Sadau,Sadiq sani Sadiq,AproDija, A zango, jamila Nagudu, Momo and other's
Film Trailer : MATI A ZAZZAU Staring: - Rahama Sadau,Sadiq sani Sadiq,AproDija, A zango, jamila Nagudu, Momo and other's

Albishirinku yan uwana ma'abota kalon fina finai a yau jaruma rahama sadau ta fitar da tallae shaharren film din nan  mai suna Mati a Z...

Read more »

Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Adam A Zango Na Barka Da Juma'ah
Kalli Zafaffan Hotunan Jaruma Adam A Zango Na Barka Da Juma'ah

Tsohon jarumin kannywood wanda yanzu jarumi ne mai zaman kansa wanda ya nesanta kansa daga kannywood yace yanzu shi independent make ne. ...

Read more »

SAKO MAI MUTUKAR AMFANI
SAKO MAI MUTUKAR AMFANI

** *Kasancewar wayar android itace akafi amfani da ita ynxu kuma zakaga kusan kowacce akan rufeta da password ko pattern Wanda mai ita ...

Read more »

YADDA ZAKA KULA DA MATARKA
YADDA ZAKA KULA DA MATARKA

*1-Idan tayi fushi jawota jikinka ka rarrasheta,mata suna son rarrashi*.Hatta Manzon Allah SAW ya kasance yana rarrashin iyalinsa, kum...

Read more »

Hoton wasu yan matan hausawa da ya jawo surutai a shafukan Yanar gizo
Hoton wasu yan matan hausawa da ya jawo surutai a shafukan Yanar gizo

Yan mata aji tsoron Allah a rika kiyaye irin hotunan da za'a dora a shafukan yada zumunta na yanar gizo, ku sani cewa kunada addini da ...

Read more »

Hotunan Fadila Muhammad da basu dace ba sun janyo mata zagi
Hotunan Fadila Muhammad da basu dace ba sun janyo mata zagi

Jarumar fim sin hausa kenan, Fadila Muhammad a wannan hoton gashin kai kusan a waje ga kuma wani a bayanta, gaskiya wannan hoto be daceba a...

Read more »

HOTUNA: Tauraron Kannywood ma ya Samu Baturiya daga kasar Amurka
HOTUNA: Tauraron Kannywood ma ya Samu Baturiya daga kasar Amurka

A yayin da ake tsaka da tunanin baturiyar data taso daga Amurka ta biyo wani matashin Saurayinta har Najeriya sannan kuma wata itama da Rah...

Read more »

Ya yanke jiki ya sume saboda Bai samu Ganin Adam Zango Ba Bayan Ya Yi Tattaki Daga Sokoto zuwa Kaduna (Bidiyo)
Ya yanke jiki ya sume saboda Bai samu Ganin Adam Zango Ba Bayan Ya Yi Tattaki Daga Sokoto zuwa Kaduna (Bidiyo)

Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance maso...

Read more »

MUSIC : Muhammad Melery – So Yakai So '2020 Song'
MUSIC : Muhammad Melery – So Yakai So '2020 Song'

Mawaki Muhammad Melery Daga Shareef Studio, Shima Ya Saki Nashi Wakar Sabon Film Mai Zuwa. Mai Suna So Yakai so, Zuwa Yanzun Zamu Iya Cewa...

Read more »

Na Dawo Harka Fim Gadan Gadan Yanzu - Hadiza Kabara
Na Dawo Harka Fim Gadan Gadan Yanzu - Hadiza Kabara

Tsohuwar jarumar fim din Hausa, Hadiza Muhammad Sani, wadda a ka fi sani da suna Hadiza Kabara, jaruma ce da aka dade da sanin ta a masana...

Read more »

Mene ne tarihin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Sokoto?
Mene ne tarihin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Sokoto?

Kotun Koli a Najeriya ta tabbatar wa Aminu Waziri Tambuwal na PDP kujerarsa ta gwamna ranar Litinin bayan ta yi watsi da karar da Ahmed Al...

Read more »

Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya
Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya

Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya Inaso Na Rinka Fitowa Munafika A Kwana Chasa’in Inji Rayya. Babu abinda yafi bu...

Read more »

Nazir M Ahmad - Ina En Na'un Ne (Lastest song 2020)
Nazir M Ahmad - Ina En Na'un Ne (Lastest song 2020)

Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'. Wannan waka dai yayiwa muddas...

Read more »

Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi,Nazir Sarkin waka, Nuhu Abdullahi and Hafsat Idris Barauniya D.s
Film Trailer : "LABARINA" Staring:- Nafisa Abdullahi,Nazir Sarkin waka, Nuhu Abdullahi and Hafsat Idris Barauniya D.s

Wannan wani kayataccen shiri ne wanda haziki fasihin mai bada umurni Aminu saira yayi Film mai sunan 'Labarina'. Wanda a ciki ya...

Read more »

WATA SABUWA: Budurwar Suleman Tace Umma Ta Gaida Assha
WATA SABUWA: Budurwar Suleman Tace Umma Ta Gaida Assha

Daga Nasiru Salisu Zango Nafisa Tahir itace budurwar matashin nan Suleman wanda Ba Amurkiya Jeanin Sanchez ta yowa tattakin  soyayya tu...

Read more »

Mace daya ta ishi mutum iya rayuwar da zai yi a duniya – Malamin Saudiyya
Mace daya ta ishi mutum iya rayuwar da zai yi a duniya – Malamin Saudiyya

Auren mata da yawa ya zama tamkar ruwan dare a wannan lokacin, sai dai kuma Dr. Aa’ed Al-Qarni, wani shahararren Malamin addinin Musulunci...

Read more »
 
Top