Gwamnatin jihar Kano ta dauki matakin rufe makarantu Islamiya dan kaucewa yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya tabbatar da haka ta shafinsa na sada zumuntar Twitter.

Matakin na zuwane bayan gwamnatocin jihohin Najeriya suka kulle makarantu da hana taruwar jama’a.© hutudole

Post a comment

 
Top