Da misalin karfe 11 na safiyar yau, Lahadi ne aka sake samun wani sabon mutum bayan mutane 3 na jiya daya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19.

Sanarwar ta hukumar kula da cututtuka ta Najeriya tace yanzu mutane 4 kenan ke dauke da cutar a Abuja© hutudole

Post a comment

 
Top