Fitaccen Dan Jarida, Jaafar Jaafar Ya Yi Rashin Mahaifiyarsa

 

Za a yi jana’izarta a Sabon Titi, Kwanar Gidan Kankara dake Birnin Kano a safiyar yau Lahadi.

Allah ya gafarta mata. Amin.© hutudole

Post a comment

 
Top