Jarumar fim sin hausa kenan, Fadila Muhammad a wannan hoton gashin kai kusan a waje ga kuma wani a bayanta, gaskiya wannan hoto be daceba a matsayinki na 'yar musulma ya kamata a ganki da kamunkai da kuma shiga irin ta mutunci ba ki rikayin abinda zaisa a rika miki kallon wacce batada knya ba. Allah ya shiryemu. Ami

Post a comment

 
Top