Yan mata aji tsoron Allah a rika kiyaye irin hotunan da za'a dora a shafukan yada zumunta na yanar gizo, ku sani cewa kunada addini da al'ada da basu yarda da irin wannan fitsarancinba, ku daina biyewa zamani, wajen nuna nonuwanku kamar yanda yanzu yanmata da yawa suke wanda ake kira a turance(cleavage) ba wayewabane yin hakan.


Post a comment

 
Top