Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Yar kwalisa
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Yar kwalisa

Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma Maryam Ab yola ne da tare da kawayenta da sunka dauki hankalin mutane sosai a shafin ta na Instagram. ...

Read more »

Masu cewa mun ki yin Aure Idan Da Gaske suke su fito su Aure Mu - Fati Baffa Fagge
Masu cewa mun ki yin Aure Idan Da Gaske suke su fito su Aure Mu - Fati Baffa Fagge

Tsohuwar jarumar fim wadda tauraruwar ta ta yi haske a shekarun baya Fati Baffa Fagge, wadda aka fi sani da Fati Bararoji. Ta bayyana shiri...

Read more »

Ban Iya Magana Da Harshen Hausa sosai Ba - Zahra Buhari
Ban Iya Magana Da Harshen Hausa sosai Ba - Zahra Buhari

'Yar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari a ranar Juma'a ta bawa al'umma mamaki yayin wani taro da BBC Hausa ta shirya ...

Read more »

Kawar da warin jiki da sirrika 8 na lemun tsami ga lafiyar dan Adam
Kawar da warin jiki da sirrika 8 na lemun tsami ga lafiyar dan Adam

 Hanyoyin amfani da ruwan lemun tsami ya ke inganta kiwon lafiyar dan Adam Ga masu neman hanya mafi sauki don inganta rayuwar su da ku...

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

Bidiyo: kalli Bidiyon Sadaka da Dukiyar Haram!! mallam Ya Kamfatawa Adam a zango Habaici Bayan Yayi Kyautar Miliyan 46
Bidiyo: kalli Bidiyon Sadaka da Dukiyar Haram!! mallam Ya Kamfatawa Adam a zango Habaici Bayan Yayi Kyautar Miliyan 46

Wannan wani bidiyo ne da shafin Hausaloaded yayi kicibis da shi a shafin Youtube mai suna "idongari Tv" wanda da shine muma muk...

Read more »

Bidiyo : Daga Karshe cikin fushi Sheikh Abdallah G/kaya Yayi Martani Mai zafi Kan Yaranda Anka sace A kano
Bidiyo : Daga Karshe cikin fushi Sheikh Abdallah G/kaya Yayi Martani Mai zafi Kan Yaranda Anka sace A kano

Wannan abin haushi da bakin ciki ne a samu yara yan ƙanana masu shekaru da basu wuce sheka takwas ba a chanza musu Addini. Wannan shin...

Read more »

Dalilin da Ya Sa Ake Barin Kannywood A Baya- Yakubu Muhammad
Dalilin da Ya Sa Ake Barin Kannywood A Baya- Yakubu Muhammad

Jarumi kuma mawaki Yakubu Muhammad ya bayyana dalilan da ya ke gani su suka sa a ke barin masana’antar Kannywood a baya a wata hira da suka...

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

Martani Mai Hikima Akan Miliyan 46 Da Adam a zango Ya baiwa Yara Marayu - Abdulamart Mai Kwashewa
Martani Mai Hikima Akan Miliyan 46 Da Adam a zango Ya baiwa Yara Marayu - Abdulamart Mai Kwashewa

Martanin Abdulamart mai Kwashewa kenan da yayi akan taimakon da yayi wanda a cikin jawabinsa yayi nuna ya wadanda na nuna hassada da wanna...

Read more »

Yadda Iyaye Ke Haddasa Mutuwar Auren ‘Ya’yansu Da Kansu
Yadda Iyaye Ke Haddasa Mutuwar Auren ‘Ya’yansu Da Kansu

Leadership hausa kowace uwa ta gari shi ne, ta ga cewa ta aurar da diyarta, sannan ta samu zaman aure na jin dadi da kuma kwanciyar hank...

Read more »

Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu
Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu

Alhamdulillahi wannan shine martanin jaruma maryam ab yola akan biyan kudin da wannan jarumi adam a zango yayi wanda wannan nuni ne ga Ma...

Read more »

Sarkin Waka Nazir M Ahmad Yayi Nashi Martani Akan miliyan 46 Da Adam a zango Ya Dauki karatun marayu
Sarkin Waka Nazir M Ahmad Yayi Nashi Martani Akan miliyan 46 Da Adam a zango Ya Dauki karatun marayu

Masha Allah suma da daga cikin jarumai sun fara tofah Albarkacin bakinsu wanda kuma sunyi shiru kamar an shuka dussa. Wannan posting da...

Read more »

Har A Gaban Allah Ina Da Dalilan Da Ya Sa Na Ce A Zabe Ganduje, Cewar Sheik Kabiru Gombe (karanta)
Har A Gaban Allah Ina Da Dalilan Da Ya Sa Na Ce A Zabe Ganduje, Cewar Sheik Kabiru Gombe (karanta)

Daga Bashir Abdullahi El-bash "Allah ya sani, da Allah zai tambayen mai ya sa ka ce musu su zaɓi Ganduje? Wallahi akwai dalilan da ...

Read more »

Bidiyo : Mustapha Nabraska Yayi Martani Akan Kudin Da Adam A zango ya Bayar Inda Ya Ragarggaji Wani
Bidiyo : Mustapha Nabraska Yayi Martani Akan Kudin Da Adam A zango ya Bayar Inda Ya Ragarggaji Wani

Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Mustapha Nabraska yayi inda yake kiran wani da Luwai. Wanda a gaskiya wannan ragarggazar tayi matu...

Read more »

Bidiyo: Daga Bakin Shugaban Makaranta: Gaakiyar magana Akan Miliyan 46 Da Adam A zango Ya Biyawa Yara Marayu
Bidiyo: Daga Bakin Shugaban Makaranta: Gaakiyar magana Akan Miliyan 46 Da Adam A zango Ya Biyawa Yara Marayu

Masha Allah a yau shafinmu na Hausaloaded blog ya samu muku bidiyon makarantar Shugaban makarantar da Adam a zango ya biya zunzurutun k...

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

NEXT LEVEL: Yan Najeriya zasu ci Gaba Daji a jikinsu Domin Gwamnati ta Samu kudaden shiga – Inji Ministar kudi Zainab Ahmed
NEXT LEVEL: Yan Najeriya zasu ci Gaba Daji a jikinsu Domin Gwamnati ta Samu kudaden shiga – Inji Ministar kudi Zainab Ahmed

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta nuna cewa ta na cigaba da harin wasu sababbin dabarun samun kudi domin aiwatar da ayyukan da ke cikin kasafi...

Read more »

Tsimin Amare ( Amarya)
Tsimin Amare ( Amarya)

Abinda Za a Nema 1. Dabino 2. Kwakwa (coconut) 3. Nonon Rakumi 4. Zuma YADDA ZAKI HADA. Da farko zaki cire kwallon dake cikin dab...

Read more »

Ma'aurata : Yadda Zaki Gane Infection Tareda Maganinsa
Ma'aurata : Yadda Zaki Gane Infection Tareda Maganinsa

Ai Sharin Dan Allah Wannan Matasala ta Infection tazama ruwan dare gama duniya atsakani ma aurata,  Mata nafama da ita maza ma na fama d...

Read more »

Mutanen banza da azzalumai ke kawo rikici a Kannywood – Sunusi Oscar
Mutanen banza da azzalumai ke kawo rikici a Kannywood – Sunusi Oscar

Shafin aminiyahausa ya wallafa.  A tsakiya Darakta Sunusi Oscar da jarumi Garzali Miko a dama da Alhaji Sheshe Sunusi Oscar 442 fitaccen...

Read more »

Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi
Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi

Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inj...

Read more »

Bidiyo:Adam A Zango Ya Fara samun Sakon Albarka Daga Manya Manya Malamai Akan Abinda Yayi Na Daukar Nauyin Karatun Marayu
Bidiyo:Adam A Zango Ya Fara samun Sakon Albarka Daga Manya Manya Malamai Akan Abinda Yayi Na Daukar Nauyin Karatun Marayu

Masha Allah wannan abu gaskiya yayi kokari matuka irin yadda wannan jarumi yayi akan daukar nauyin matakin karatun yara marayu da yayi. ...

Read more »

DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma'aikatar Sheik Pantami Suna
DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma'aikatar Sheik Pantami Suna

 Daga Comr Abba Sani Pantami Gwamnatin tarayya ta amince da canjawa mai'aikatar sadarwa wato 'Ministry of Communications' su...

Read more »

KOYI DA KWANKWASO : Adam A. Zango Ya Dauki Nauyin Karatun Yara Guda 101 A Zuwa Makarantar 'Ya'yan Gata
KOYI DA KWANKWASO : Adam A. Zango Ya Dauki Nauyin Karatun Yara Guda 101 A Zuwa Makarantar 'Ya'yan Gata

Masha Allah a yau mun samu Labarin irin taimakon da wannan jarumi da yayi. Wannan aiki yayi koyi da babban dan siyasar jahar Kano wato ...

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

Daukaka Ta Zo Mun Lokacin Da Ban Zata Ba - Amal Umar
Daukaka Ta Zo Mun Lokacin Da Ban Zata Ba - Amal Umar

Daya daga cikin Jaruman Kannywood mata masu kana nun shekaru wadda tauraruwar ta ke kan haskawa a yanzu, mai Suna Amal Umar ta bayyana man...

Read more »

Ba Mu yi Wata Gwamnati Ba Sai Ta APC - Bello Muhammed Bello
Ba Mu yi Wata Gwamnati Ba Sai Ta APC - Bello Muhammed Bello

Shafin Northflix ya wallafa ,FitatcenJarumin Finafinan Hausa Bello Muhammed Bello wanda akafi sani da General Bmb Mazauni Jihar plateau (Jo...

Read more »

Bidiyo: Dr Muhd sani Umar R/Lemo Yayi Martani Mai zafi Akan Yaran Da Aka Sace A Arewa Anka chanza musu Addini
Bidiyo: Dr Muhd sani Umar R/Lemo Yayi Martani Mai zafi Akan Yaran Da Aka Sace A Arewa Anka chanza musu Addini

Ina fatan duk musulmi ya tsaya ya kalli wannan bidiyo daga farko har karshe domin jin irin yadda Dr rijiyar lemo yayi bayyani da Allah wa...

Read more »

Lalaci, rashin kuzari a wajen saduwa da mace sai ma’aikacin jarida – Bincike
Lalaci, rashin kuzari a wajen saduwa da mace sai ma’aikacin jarida – Bincike

Shafin premium times hausa ya Wallafa, Sakamakon wani bincike da masana suka yi ya nuna cewa manoma sun fi ma’aikata da ke aiki a wasu fan...

Read more »
 
Top