Rashin Jituwar Kannywood Da Afakallahu Ta Sa ’Yan Fim Juyawa Ganduje Baya
Rashin Jituwar Kannywood Da Afakallahu Ta Sa ’Yan Fim Juyawa Ganduje Baya

Tsamarin da rashin jituwar da ke tsakanin masana’antar Kannywood da shugaban hukumar tace finafinai, Isma’il Afakallahu, ya sanya masu sa...

Read more »

Malam Shekarau Ya Bayyana A Fim Din ‘Al’ummarmu’ Don Hadin Kan Musulmi Da Kirista
Malam Shekarau Ya Bayyana A Fim Din ‘Al’ummarmu’ Don Hadin Kan Musulmi Da Kirista

Daga Nasir S. Gwangwazo Sabon zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar, Malam Ibrahim Shekarau, ya yi wata fitowa ta ...

Read more »

SIRRIN GANE MACE TA GARI
SIRRIN GANE MACE TA GARI

SIRRIN GANE MACE TA GARI A mataki na farko na samun nagartacciyar mace shi ne, ka zama nagari. Matukar ka zama nagari, to ana sa ran za...

Read more »

A sake zaben Kano, babu kuri’un da INEC za ta lissafa - Kwankwasi
A sake zaben Kano, babu kuri’un da INEC za ta lissafa - Kwankwasi

Madugun Jam’iyyar PDP na Jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya nemi a sake zaben da aka yi na jihar Kano. A hirar jawabin sa ga manema ...

Read more »

SIRRIN AURE
SIRRIN AURE

AURE Da farko yake yar’uwa ki sani aure bautanena ubangiji ne. To amma mai yasa ku mata kuke banbanta yanayin zaman aurenku bayan Annab...

Read more »

Yanzu Kuma Da Wane Suna Za A Kira Zaben Kano? Tambayar Yusuf Bakin - Zuwo
Yanzu Kuma Da Wane Suna Za A Kira Zaben Kano? Tambayar Yusuf Bakin - Zuwo

Duniya ta shaidi yadda jam'iyyar APC ta ci karenta babu babbaka, tayar da hayaniya ta hanyar amfani da 'yan tauri da tsageran matas...

Read more »

Buhari na sane da Abinda Azzalumi kamarsa ke yi a Kano amma ya kyale - T.Y Shaban
Buhari na sane da Abinda Azzalumi kamarsa ke yi a Kano amma ya kyale - T.Y Shaban

Tauraron fina-finan Hausa, T.Y Shaban wanda yana daya daga cikin masu goyon bayan dan takarar gwamna na PDP,Abba Kabor Yusuf a jihar Kano y...

Read more »

Wai Ina Singham ne Kano ba lafiya ? - Zaharadeen Sani ya tambaya
Wai Ina Singham ne Kano ba lafiya ? - Zaharadeen Sani ya tambaya

A yayin da ake gudanar da zaben raba gardama a Kano sannan aka samu tashintashina a wasu rumfunan zabe, tauraron fina-finan Hausa, Zaharade...

Read more »

Wani babban dan siyasa a kasar Denmark ya kona Qurani
Wani babban dan siyasa a kasar Denmark ya kona Qurani

Shugaban jam'iyyar adawar Danmak ya kone littafin Al Kur'ani mai Tsarki kurmus,da nufin nuna kin amincewarsa da jajantawar da Musul...

Read more »

Shiga Harkar Siyaysa Danayi Ba Karamin Kuskure Bane A Rayuwata - Adam A Zango
Shiga Harkar Siyaysa Danayi Ba Karamin Kuskure Bane A Rayuwata - Adam A Zango

Read more »

Babu Inda Ake Zabe A Kano, Ko'ina Magudi Ake Tafkawa - Sanata Kwankwaso
Babu Inda Ake Zabe A Kano, Ko'ina Magudi Ake Tafkawa - Sanata Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya wallafa rubutu a shafinsa na facebook cewa ba a yin zabe a jihar Kano gaba daya sai murd...

Read more »

Amfani 5 da shakar warin tusa ke yi wa jiki da lafiyar mutum - Inji  Masana
Amfani 5 da shakar warin tusa ke yi wa jiki da lafiyar mutum - Inji Masana

Bisa ga sakamakon bincike da wasu masana suka gudanar a jami’ar Delta Zeta dake kasar Britaniya, sun bayyana cewa shakar warin tusa na da m...

Read more »

Ku fito ku yi zabe kada yawan jami'an tsaro ya firgita ku - Kwankwaso
Ku fito ku yi zabe kada yawan jami'an tsaro ya firgita ku - Kwankwaso

"Kada wanda ya ji tsoro saboda yawan jami'an tsaro ya ki fitowa zabe, mune muka nemi a karo mana yawansu saboda daukar mataki akan...

Read more »

Mahara sun sace ’yan sandan mobal biyar, bayan sun bindige daya - Zamfara
Mahara sun sace ’yan sandan mobal biyar, bayan sun bindige daya - Zamfara

Wasu mahara sun kai samame a wani ramin hakar ma’adinai sun bindige dan sandan mobal daya kuma suka yi garkuwa da sauran biyar masu gadi a ...

Read more »

Yadda wani Likiti a Sokoto ya dirka wa matan wani maganin barci yayi lalata da ita
Yadda wani Likiti a Sokoto ya dirka wa matan wani maganin barci yayi lalata da ita

Allah ya tona asirin wani likita a wani asibiti da dake Sokoto inda ake tuhumar sa da dirka wa wata matan Aure maganin barci sannan ya Yi l...

Read more »

Download JININ JIKINA Complete Hausa Novel
Download JININ JIKINA Complete Hausa Novel

Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi. Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu...

Read more »

Download A Daren Farko Complete Hausa Novel
Download A Daren Farko Complete Hausa Novel

A Daren Farko Complete Hausa Nove page 1 to end yahadu littafin yakuma kayatu. A DAREN Farko Complete Hausa Novel kotun ta y...

Read more »

Jarumar Hausa Fim Ta Saki Hotunan Tsiraicinta (Duniya Ina Zakidamune)?
Jarumar Hausa Fim Ta Saki Hotunan Tsiraicinta (Duniya Ina Zakidamune)?

Wannan wasu hotunan jarumar fim ce wadda ta saki wannan hotunan mutane suketa tsine mata wasu ma suna cewa kamar mai cikin wata biyar tasak...

Read more »

Kalli Kyawawan Hotunan Maryam Yola Nas Dana Burge Mutane
Kalli Kyawawan Hotunan Maryam Yola Nas Dana Burge Mutane

Wannan shine hotunan da maryam yola nas wanda ta sanya a instagram dinta wanda a gaskiya sun burge mutane. ©HausaLoaded

Read more »

Ba zamu iya auren wanda ba Hausa/Fulani ba - Inji Matan Arewa
Ba zamu iya auren wanda ba Hausa/Fulani ba - Inji Matan Arewa

Wasu 'yan matan Arewa a shafukansu na dandalin Twitter sun bayyana cewa sudai a ra'ayinsu ba zasu iya auren mutumin da ba Hausa/Fu...

Read more »

Jama'a ku kawo min dauki sun canja min mijina ba wanda na sani bane - Matar Gwamna Kaduna
Jama'a ku kawo min dauki sun canja min mijina ba wanda na sani bane - Matar Gwamna Kaduna

A yayin da ake ta yada labaran karya na cewa gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi hadari kuma rayuwarshi na cikin wani ha...

Read more »

Download Lafiyar Azzakari Android Application
Download Lafiyar Azzakari Android Application

Wannan Ya Kunshi Dunbin Bayani Akan Yadda Zaka Kula Da Lafiyar Azzakar Wannan Application Ya Kunshi Dunbin Bayani Akan Yadda Zaka Kula Da...

Read more »

Download Makarantar Jima'i Android Application
Download Makarantar Jima'i Android Application

Wannan Littafi Ya Kunshi Duk Wani jawabi akan jima'i Tun Daga ranar da aka daura muku aure harzuwa yanzu.. Ga Kadan Daga Cikin Iri...

Read more »

Matakan Tsaron Rayuwarka Da Ta Iyalinka Cikin Sauki
Matakan Tsaron Rayuwarka Da Ta Iyalinka Cikin Sauki

Harkar tsaro aba ce da ta shafi kowa da kowa. A kwai wadansu matakan tsaron da ya kamata mu dinga dauka a gidajenmu, domin tsaron rayuwar...

Read more »
 
Top