Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren waƙoƙin hausa a yau munzo muku da sabuwa waka mai suna "Kauna Ta Mace".

Indai mutum mai sauraren wakoki ne yasan cewa indai Wakar soyayya ce wannan fasihin mawakin ba'a barshi a baya ba.

Download ,enjoy and share.


Download Audio Now

©HausaLoaded

Post a comment

 
Top