Wannan wasu zafaffan hotunan na mawakin arewa deezell tare da budurwarsa masu kama da pre wedding hotuna sai dai bazamu ce sune ba , domin bamu da tabbaci amma idan mun sake bincike zamu baku sakamakonmu.

Bazamu so mu yada muku abinda bamuda madogara ba.©HausaLoaded

Post a comment

 
Top