Sadiq Sani Sadiq Ya Fadi Raayinsa Akan Yan Luwadi Da Yan Madigo a Kannywood

Zargin da ake mana na Luwadi da madigoAbin yanai mun zafi fiye da yadda kake tunani, inji fuatccen jarumin fina finan hausannan sadiq sani sadiq

sadiq sani sadiq yace zargin da ake musu na luwadi da madigo abin yana bata masa rai fiye da yadda ake tunani sadiq sani sadiq ya kara da cewa maganar gaskiya shine duk inda ka sami al umma sun hadu mutun daya biyu uku to dolene zaka samu akwai nagari aciki kuma akwai bata gari ko makaranta ce ta islamiyya ko makarantace ta boko amma magana ta gaskiya dan film na gaskiya baya bata tarbiyyayr wani,


da aka tambaye shi shin acikin yayansa akwai wanda yake ganin zai gajeshi sai yace,


kwarai da gaske musamman ma dana ina sa ran zai gajeni saboda inajirane ya dan kara wayo sannan na soma saka shi a film lokacin da kuma ya girma ya kai munzalin mutum sosai idan yana shaawar yaci gaba da sanaar zan kara masa karfun gwiwa sosai intemaka masa wajan yin sanaar sannan in dorashi akan irin hanyar da nabiyo idan kuma yaga bashi da shaawa yana da shaawar yin wata sanaa ce ta daban to nanma zan kara masa karfin gwiwa,

©Hausatrust

Post a comment

 
Top