Ni Aisha Tsamiya jarumar Hausa fim kannywood ina sanar da dukkan al'ummar baki daya cewar cewar banayin facebook gaba daya bani da wani shafi a facebook duk wanda ya shiga yaga sunana a facebook bani bace wani ne kawai wanine ya bude a matsayin nice yake amfani da shi kuma Allah yafishi kowaye.

Saboda haka duk masoyana masu bibiyar shafin internet  ina da'da sanar dasu cewar banayin facebook gaba daya.

Ga duk wanda yakeso yabi shafina yayi searching Dina a shafin instagram da wannan sunnan "realaeshatsamiyya" in sha Allah zai ganni,inamika godiya sosai ga duk masoyana baki daya. Taku a doka yaushe A'isha aliyu tsamiya.


©HausaLoaded

Post a comment

 
Top