*A TAUSAYAWA JUNA* pg 1⃣to5⃣Na
*Aysha Ali Garkuwa*
๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡

*Ramadan Kareeeeeeeem*

*Barkanmu da shan ruwa ga dukkan 'yan uwa musulmai*

``` Barka da shan ruwa Namecy tawa Aysha Aliyu tsamiya Allah ya karbi  iba dunmu Allahu rabbi yasa muna cikin bayinsa entattu zuwa cikin rahamarsa```

Zaune suke a parlon nasu mai dan girma da d'an kayan k'awa dai-dai gorgodo Bashir dake zaune kan 2 str ruggume da yarsu k'aramar Salima mai kyau cikin kula ya kuma kalli Rukayyat wace ke konce kan 3 str sai cika da batsewa take ta had'e fuskar nan kamar zatayi ruwan jini,
Babban d'ansu Salim ne ya d'an matsota cikin muryar bacci yace.
"Ummee bacci nakeji zan konta".

Kai ta d'ago cikin salon bak'ar mgn wa Uban yayan nata tace.

" wlh Salim tausayi kuke bani kai da salima sabida kun rasa ganta  da duk sauran yaran jama'a ke samu a wannan wata sabida ko wanne uba mai k'aunar y'ayansa da son faran ta musu da fiddasu kunya tuni ya gama samawa iyalen sa kayan sallah Amman ku naku uban bai damu da kuba bare akai ga kaina".

Domin Samun Cikakken Littafin Akan Wayarku To Saiku Shiga Kan Wannan Jan Rubutun Dake Kasa.

Download A TAUSAYAWA JUNA Complete | Littafin Hausa Novel

Post a comment

 
Top