A DAREN FArko Complete Hausa Novel

kotun ta yi tsit, kowa ya yi jigum, ana sauraran abinda xai fito daga bakin alkalin wanda yasunkuyar da kansa yana rubuce-rubuce.

Lauyoyi dasauran ma,'aikata wadanda suke da alhakin zama a kotun sbda sauraron shari'ah, kowanne yana xaune a mazauninsa daya dace dashi,haka yan kallo da iyayen yarinyar da ake gudanar da shari'ar a kanta al'amarin yan ba kowa tausayi shiyasa indai mutum yakalli fuskokin kaso tara cikin goma na mahalarta kotun sai kaga kowa cikin matsananciyar damuwa musamman wadanda abin yashafa, iyayenta da yan uwanta knan.

Mai shari'ah usman muhammad yadaga kansa a hankali yadubi wacce ake ka ra tana tsaye inda ake tsaida wadanda ake tuhuma hannayenta biyu sanye da ankwa.

Bakar rigace a jikinta da bakin hijjabi sanye akanta, ba dankwali idanuwanta sunyi wani irin ja saboda tsabar kuka, ba ta son dago kai tadubi kowa saboda tsanar kanta datayi don haka ma da alkalin yakira sunanta bata dago kanta ba ta dai amsa cikin dashashiyar murya wadda da kyar ake iya jin abinda ake fada.

Alkalin yakuma cewa "Fatima Musa"
Ta amsa "Na'am"

"Ke kika kashe doctr Abubakar saddik wanda akafi sani da doctr khalifa???

kudaure ku sauke wannan littaf.

Tausayi,Soyayya,Hakuri Duk Ya kunsa

Domin saukarda wannan littafin hausa novels din zuwa kan wayarku to saiku shiga kan wannan jan rubutun dake kasa...

Download A DAREN FARKO Complete | Littafin Hausa Novel

Post a comment

 
Top