Wannan wasu hotunan jarumar fim ce wadda ta saki wannan hotunan mutane suketa tsine mata wasu ma suna cewa kamar mai cikin wata biyar tasaki wadan nan hotunane a shafinta na instagram..

To mudai wannan lamari baiyi mana dadi ba saidai muce Allah Ya Shiryamy Shirin Addinin Musulunci Ameen.. Ita Kuma Allah Yaganar Da Ita Ta Daina Wannan Shigar Tana Yadawa A duniya Mutane suna la'antarta..
ku kalli hotunan anan kasa..
Ga Kuma Yadda Mutane Suke Ta Suruta Akan Lamarin..Post a comment

 
Top